in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Murtala Zhang a wata marina dake kofar mata ta jihar Kano
2015-05-14 10:43:35 cri


Kwanan baya, wakilinmu Murtala Zhang ya kai ziyara birnin Kano, inda ya yi tattaki zuwa marina dake kofar mata ta Kano. Yusuf Sani wanda aka fi sani da Nadabo, shi ne sakataren marinar, inda ya bayyana dimbin tarihin marinar gami da yadda marina suke gudanar da sana'ar rini mai dadadden tarihi.


1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China