in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin cika shekara daya da kafa cibiyar al'adun kasar Sin a Abuja
2014-09-19 13:50:35 cri

 

 

Ranar Alhamis 18 ga wata ne, aka yi wani kasaitaccen biki na cika shekara daya cif da kafa cibiyar al'adun kasar Sin a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, inda kuma aka gudanar da gasar magana da harshen Sinanci a wurin. Wakilinmu Murtala dauke da karin bayani.

An dai kafa cibiyar al'adun kasar Sin wato China Cultural Centre a Abuja ne a ranar 18 ga watan Satumbar shekara ta 2013. Yanzu shekara guda ke nan da kafa wannan cibiya, inda aka shirya kasaitaccen biki don murnar wannan rana.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China