in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana inganta yanayin da mata da yara ke ciki a kasar Sin
2015-05-06 10:35:13 cri
A jiya Talata ne sashen kungiyar taimakawa kananan yara na hukumar kula da harkokin jin kai ta duniyata "Save the children" ya gabatar da rahoto game da halin da iyaye mata ke ciki a duniya a shekarar 2015.

A cewar rahoton, an samun kyautatuwar halin da mata da yara ke ciki a kasar Sin a shekarun baya baya nan.

Rahoton ya kara da cewa, halin da iyaye mata ke ciki a kasar Sin yana tana matsayi na 61 a cikin jerin sunayen kasashe daban daban, dangane da yanayi mafi kyaun da iyaye mata ke ciki a duniya, wanda ya yi daidai da na shekarar bara. Sa'an nan aA cikin ma'aunai biyar da aka yi amfani da su wajen nazarin halin da iyaye mata ke ciki a kasashe daban daban, guda hudu daga cikin wadannan ma'aunau aunai na kasar Sin ne kuma sun samun kyautatuwa bisa na shekarar bara.

Nazarin da aka yi kan hHalin da iyaye mata ke ciki a shekarar 2015 ya shafi kasashe 179. Cikinsu kasashen arewacin nahiyar Turai biyar wato Norway, Finland, Iceland, Denmark, da Sweden wanda , sunsuka kasance kasashe biyar na farkokan gaba a fannin kula da iyaye mata. Yayin da cikin kasashe 10 na karshe a jerin sunayen, guda 9 suna fito ne daga tsakiya ko yammacin nahiyar Afirka, kuma yawancinsu sun taba ko suna famagamuwa ko kuma yanzu suna cikin yanayinda yake-yake da rikice-rikice. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China