in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya isa birnin Jakarta don halartar taron kolin na kasashen Asiya da Afrika
2015-04-22 09:10:35 cri
Bisa goron gayyata da shugaban Indonesiya Joko Widodo ya gabatar masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Jakarta babban birnin kasar Indonesiya, don halartar taron koli na kasashen Asiya da Afrika, da ma sauran bukukuwan tunawa da cika shekaru 60 da shirya taron Bandung.

Da misalin karfe 11 da minti 50 na daren jiya ne, jirgin saman musamman na shugaban Xi ya sauka, a babban filin jirgin sama na Harim da ke birnin Jakarta.

Shugaban Xi ya isa birnin na Jakarta ne, bayan da ya kammala ziyarar aiki a kasar Pakistan. (Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China