Kasar Sin za ta karfafa kokarinta domin daidaita karfin hukumomin gwamnati da kara ba da karfin iko ga kananan gwamnatoci ta yadda za a kara bunkasa kuzarin kasuwanni, in ji faraminista Li Keqiang a yayin taron manema labarai da aka shirya bayan kammala taron wakilan jama'ar kasar Sin na shekara shekara (NPC), babbar hukumar zartas da dokokin kasa. (Maman Ada)