in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron kolin AU ya bukaci samar da daidaiton jinsi
2015-01-30 20:13:17 cri
A yau ne a birnin Addis Ababa na kasar Habashe aka bude taron kolin kungiyar tarayyar Afirka (AU), inda aka yi kira ga kasashen nahiyar da su karfafa batun samar da daidaito tsakanin jinsi da kuma raya shiyyar.

A yayin taron na yini biyu, ana saran wakilai sama da 50 daga kasashe mambobin kungiyar da kungiyoyin kasa da kasa ne za su yi musayar ra'ayoyi game da samar da aikin yi ga mata da lalubo hanyoyin samar da ci gaba mai dorewa da bunkasuwa a nahiyar kafin shekarar 2063. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China