in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya jaddada cewa za a kara kokarin fama da laifin cin hanci da rashawa
2015-01-13 20:28:28 cri
A yau Talata 13 ga wata da safe ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayar da wani jawabi a yayin cikakken zama karo na 5 na kwamitin ladabtarwa na kwamitin tsakiya na JKS.

A yayin taron, shugaba Xi Jinping ya jaddada cewa, a kokarin da ake na raya al'umma mai matsakaicin karfi, kara yin gyare-gyare daga dukkan fannoni, tafiyar da harkokin mulkin kasa bisa doka, da kara sa ido kan 'yan jam'iyya da ake da su, dole ne a bi ka'idar kafa jam'iyya kamar yadda ake tunani, kuma sa ido kan 'yan jam'iyyar bisa ka'idoji da doka. Haka kuma, dole ne a bi ka'idojin siyasa domin kokarin kara fama da ayyukan cin hanci da rashawa a nan kasar Sin. (Sanusi Chen)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China