in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman ta shugaban Sin za ta halarci bikin rantsar da shugaban Mozambique
2015-01-13 20:17:47 cri
A yau Talata ne kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya sanar da cewa, bisa gayyatar da gwamnatin Mozambique ta yi wa kasar Sin, a madadin shugaban kasar Sin, ministar kula da harkokin doka ta Sin Wu Aiying za ta halarci bikin rantsa da sabon shugaban kasar Mozambique Filipe Nyusi da za a yi a ran 15 ga wata.(Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China