in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin addinin gargajiya na Voodoo a kasar Benin
2015-01-12 17:08:33 cri

 

Mazauna wajen suna bikin Voodoo duk ranar 10 Janairun ko wace shekara a Quidah na kasar Benin. An fara shi ne a shekarar ta 1994, wannan biki ana yin shi domin daukaka addinin gargajiyar da suke bi wanda ya hada da Voodoo, wanda galibin al'ummar kasar suke bi.(Fatimah)

1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China