Yawan CPI na kasar Sin a watan Satumba ya karu da kashi 1.6 cikin dari bisa na watan jiya
Bisa alkaluman da hukumar kididdiga ta kasar Sin ta gabatar a ranar 15 ga wata, ya nuna cewa, a watan Satumba ma'aunin farashin kayayyaki wato CPI na kasar Sin ya karu da kashi 1.6 cikin dari bisa na watan da ya gabata, wanda karuwarsa ta fi sauka a dukkan shekarar bana. Kana yawan PPI na kasar Sin a watan Satumba ya ragu da kashi 1.8 cikin dari, wanda ya ragu a watanni 31 a jere. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku