in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhun MDD ya yi Allah wadai da kai hari kan masu aikin ceto a Sudan ta Kudu
2014-08-07 20:37:20 cri
A daren ranar Talata Laraba 6 ga wata, kwamitin sulhun MDD ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan fararen hula da ma'aikatan bada agajin jin kai a Sudan ta Kudu, inda ta kalubalanci gwamnatin kasar da ta yi bincike kan wannan batu cikin lokaci.

A cikin wata sanarwar da aka fitar kwamitin sulhu na MDD ya nuna bacin ransa matuka kan harin da aka yi ma fararen hula da ma'aikatan agajin jin kai da dakaru suka yi da gangan a kwanan baya a kasar, musamman ma kungiyar dakaru a yankin Maban ta jihar Upper Nile da ta yi dauki ba dadi da sojojin da suka juya baya ma gwamnatin Sudan wato SPLA wanda ya yi sanardiyyar mutuwar ma'aikatar jin kai 6.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China