in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadarin jirgin sama a Taiwan ya haddasa mutuwar mutane 48
2014-07-24 10:29:11 cri

Wani hadarin jirgin sama a Taiwan ya haifar da asarar rayuka 48, kuma wasu mutane 10 sun sami rauni.

Wata sanarwa daga hukumomin jirgin saman Trans-Asia, Flight GE 222, ta bayyana cewar, jirgin wanda ya tashi da mutane 58, a ranar Laraba ya fada a kan wasu gidajen jama'a, a yankin tsibirin Penghu, dake jihar Taiwan ta kasar Sin, bayan da kokarin saukar gaggawar da ya so ya yi, ya ci tura. (Suwaiba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China