in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya mika sakon murna ga taron shekara-shekara na 2014 na dandalin tattaunawar al'adun muhallin duniya a Guiyang
2014-07-11 20:55:35 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya mika sakon fatan alheri murna.

Wajen taron shekara-shekara na 2014 na dandalin tattaunawar al'adun muhallin duniya da aka bude a yau Jumma'a 11 ga wata, a Guiyang dake kudancin kasar Sin.

A cikin sakon Li ya bayyana cewa, Al'umman duniya daya kawai ake da ita don haka kiyaye muhallin halittu, da sa kaimi ga samun dauwamammen ci gaba su ne mahadar moriyar kasa da kasa baki daya.

Yace kasar Sin tana daukar batun kiyayye muhallin halittu a wani muhimmin matsayi wajen bude kofa ga kasashen waje, kuma za ta ci gaba da hadin gwiwa da sauran kasashen duniya da kungiyoyin duniya, domin sa kaimi ga aiwatar da yarjejeniyar kiyaye muhalli ta duniya, da tinkarar batun sauyawar yanayi, domin sa kaimi ga kiyaye muhalli da samun bunkasuwa a duniyaci gaban al'umma.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China