in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya tashi daga birnin Beijing zuwa Ingila da Girka
2014-06-16 15:09:44 cri
A Litinin din nan ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasashen Ingila da Girka, domin ziyarar aiki da zai aiwatar bisa gayyatar da firaministan kasar Ingila David Cameroon, da firaministan kasar Girka Antonis Samaras suka yi masa.

Ana dai sa ran Mr. Li zai gana da firaministocin kasashen Turai a kasar Ingila. Wannan ne dai karo na uku da Li Keqiang zai yi ziyara a nahiyar Turai, tun bayan da ya hau mukamin firaministan kasar Sin. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China