Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar ta tabbatar da adadin wadanda suka mutu tana mai bayanin cewa fashewan farko ya faru ne a cikin wata mota mai daukan mutane 14 sannan na biyu ya auku a tsakiyar kasuwar Gikomba daya daga cikin manyan kasuwannin birnin da yayi suna wajen yawan mutane dake cika domin hada hadar yau da kullum. (Fatimah Jibril)