in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jamhuriyar Nijar ta mika Dan tsohon shugaban kasar Libya Ghaddafi ga Tripoli
2014-03-06 20:45:29 cri
Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun mika Saadi Gaddafi dan tsohon shugaban kasar Libya Muammar Gaddafi ga gwamnatin kasar sa,kamar yadda wata majiya ta tabbatar a yau alhamis 6 ga wata.

An dai amince Saadi ya zauna a Niger din ne bisa dalilan jin kai tun bayan da aka hambarar da Mahaifinsa a shekara ta 2011. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China