in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane a kalla 10 sun mutu a Mogadishu
2014-02-27 21:01:32 cri
Yau Alhamis 27 ga wata, 'yan sandan kasar Somalia sun ce, a wannan rana, wani bam ya fashe a cikin wata mota a birnin Mogadishu, hedkwatar kasar, inda mutane a kalla 10 suka mutu, yayin da wasu 12 suka jikkata.

Yanzu babu wata kungiya ko wani mutum da ya yi shelar dauka nauyin kai harin. Amma 'yan sandan sun ce, bisa yadda aka kai harin, watakila kungiyar masu tsattsauran ra'ayin addini ta Al Shabaab ta Somalia ce ta kai wannan hari. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China