in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan kudin shiga da aka samu wajen raya manhaja a farkon watanni 10 na bana a Sin ya kai kudin Sin RMB biliyan 2530
2013-11-28 16:44:25 cri
Kididdigar da ma'aikatar kula da masana'antu da harkokin sadarwa ta kasar Sin ta fitar a kwanan baya ta yi nuni da cewa, daga watan Janairu zuwa watan Oktoba, yawan kudin shiga da aka samu wajen raya manhaja ya kai kudin Sin RMB biliyan 2530, adadin da ya karu da kashi 24.1 cikin 100 bisa na makamancin lokaci na bara, a yayin da saurin karuwar ya ragu da kashi 1.7 cikin 100. Bisa wasu dalilai, saurin karuwar da aka samu a watan Oktoba ya karu da kashi 28.7 cikin 100 bisa na watan Satumba.

Ci gaban ayyukan hidima na harkokin watsa labarai na zamani da fasalin IC a wannan shekara ya ragu bisa na makamancin lokaci na bara. (Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China