in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawagar 'yan adawar kasar Syria ta nuna yabo ga matsayin kasar Sin kan batun Syria
2013-09-13 20:49:09 cri
Memban tawagar 'yan adawar kasar Syria Tarek al-Ahmad ya bayyana a yau Jumma'a 13 ga wata a nan birnin Beijing cewa, tawagarsa ta nuna yabo ga matsayin kasar Sin mai adalci kan batun Syria.

Mr Tarek ya bayyana cewa, a matsayinta ta zaunanniyar kasa a kwamitin sulhu na MDD, kasar Sin ba ta taba tsoma baki kan harkokin cikin gida na sauran kasashen duniya ba, ciki har da kasar Syria, kana ta nuna adalci ga batun Syria. Don haka ya nuna yabo ga kasar Sin. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China