in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar kwallon kwando ta kasar Najeriya a wasan Stankovic Continental Cup
2013-07-19 16:50:01 cri

A ranar 9 ga wata, an kawo karshen wasan kwallon kwando na Stankovic Continental Cup na wannan shekara a birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin, inda 'yan wasan kasar Najeriya su ma suka nuna kwarewarsu wajen karawa da ragowar 'yan wasan kasashe daban daban. Game da bikin, an yi hira da daya daga cikin 'yan wasan Najeriya da suka halarci wannan gasa. Sunan dan wasan Abubakar Usman, wanda ya kasance dan wasan baya mai lamba 7 a kungiyar Najeriya. Don sanin yanayin da kungiyar ta Najeriya ta kasance, bari mu saurari hirar da aka yi da shi.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China