in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Edward Snowden ya zauna a kasar Rasha har na tsawon mako daya
2013-06-30 17:01:59 cri
Bisa labarin da aka bayar, an ce, Edward Snowden mai fallasa bayanan asiri na kasar Amurka ya zauna a filin jiragen sama na kasar Rasha har tsawon kimanin mako guda. A halin yanzu, Snowden ya gabatar da rokonsa na shiga kasar Ecuador, amma kasar ta bayyana cewa, za ta yi nazari kan hakan. Amma hannu guda kuma kasar Venezuela ta bayyana cewa, idan Snowden ya mika rokon shiga kasar yankinta, za ta yi la'akari da bukatar tasa.

Bisa labarin da kafofin watsa labaru na kasar Rasha suka bayar, an ce, a halin yanzu, Rasha ba za ta mika Snowden ga mahukuntan kasar Amurka ba, kana ba za ta amince ya bar Rashan cikin hanzari ba. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China