in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An harba kumbon Shenzhou-10 mai daukar mutane a kasar Sin
2013-06-11 17:42:54 cri
A ranar 11 ga wata da karfe 5 da minti 38 na yamma bisa agogon wurin, an  harba kumbon Shenzhou-10 mai daukar mutane daga cibiyar harba kumbo dake garin Jiu Quan na lardin Gansu na kasar Sin. 'Yan jannati 3 da kumbon ke dauke da su sun hada da maza 2 da mace daya, wadanda za su yi kwanaki 15 domin gudanar da wasu ayyuka a sararin sama.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China