in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dakarun Faransa na musamman sun shiga shirin matakan da Niger ke dauka bayan hare-haren boma-boman da aka kai a sassan kasar, a cewar ministan tsaron kasar
2013-05-24 20:41:19 cri
Wani labari da dumi-dumi da muka samu na cewa, ministan tsaron kasar Faransa Jean-Yves Le Drian ya bayyana cewa,sojojin kasar Faransa na musamman sun shiga wani shirin matakan da Niger din ta dauka bayan da wasu 'yan kunar bakin wake guda 2 suka kai hare a barikin soja da kuma wata masana'antar tace Uranium mallakar kasar Faransa na Areva a arewacin kasar ta Niger a ranar Alhamis.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China