in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 113 sun mutu sakamakon girgirzar kasa da ta auku a lardin Sichuan na kasar Sin
2013-04-20 17:45:14 cri
Bisa labarin da aka samu daga hukumar kula da ayyukan da suka shafi girgizar kasa ta lardin Sichuan, an ce, girgizar kasa da ta auku a gundumar Lushan ta lardin ta riga ta haddasa mutuwar mutane 113.Yanzu kuma ana ci gaba da kidayar yawan mutanen da suka mutu da wadanda suka jikkata sakamakon bala'in.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China