in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ina taya kasar Sin murnar kaddamar da saban tabaron hangen nesa mafi girma a duniya
2016-09-27 10:13:37 cri

Nasarar kaddamar da saban ci gaban kirkire-kirkiren zamani inda kasar Sin ta kirkiri tabaron hangen nesa mafi girma a dud duniya. Hakika wannan batu, ya alamunta matsayin kasar Sin a dud duniya wajen samu saurin habakar kimiyyar kirkire-kirkire a saban zamani kana wannan ya kara jaddada jawabin da shugaban kasar Sin mr. Xi Jinping ya yin da yake gabatar da jawabi a katafaren zauren tattaunawar wakilan kasashen duniya na kungiyar kasashen G20 wanda aka gudanar a birnin Hangzhou na kasar Sin. Muna taya jama'ar kasar Sin da gwamnatin kasar Sin murnar wannan ci gaba ta kasar Sin ta samu a tarishin kirkire-kirkiren kimiyya fasaha.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China