in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taya murnar cikon shekaru 45 da kulla huldar jakadanci tsakanin kasashen Sin da taraiyar Nigeria
2016-02-14 12:42:41 cri
Ina taya kasashen taraiyar Nigeria da jamhuriyar jama'ar Sin, bisa cikon shekaru 45 da kafuwar huldar diplomasiyya a tsakaninsu. A cikin shekaru 45 da kafuwar huldar jakadanci tsakanin kasashen 2 wato China da Nigeria sun samu muhimmin ci gaba ta fannin matakan diplomasiyya da musayar al'adu da hadin gwiwa da kuma yaukakar abokantaka bisa sabbin matakan yin hulda da juna. A ranar 10 ga watan February, 1971 ne, kasashen Sin da taraiyar Nigeria suka kulla huldar jakadanci a tsakaninsu inda kawo yanzu kasashen 2 ke kara fadada huldar jakadanci da ingiza moriyar juna a tsakaninsu. Muna fata nan da wasu karin shekaru 45 masu zuwa kasashen Sin da Nigeria za su kara samun wasu sabbin ci gaba mai daurewa wanda zai amfani al'ummomin kasashen 2.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China