in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna so gwamnatin Buhari ta ba wa kamfanunuwan kasar Sin zarafin gina layukan dogo a taraiyar Nigeria a sabuwar shekara ta 2016
2015-11-29 13:34:57 cri

Muna fata gwamnatin shugaban kasa muhammadu Buhari za su sa muhimmanci sosai ga aiwatar da kwangilar shinfida layin dogo a duk fadin taraiyar Nigeria a sabuwar shekara ta 2016 dake tafe, ta yadda harkokin sifiri zai inganta kuma mu talakawan kasa mu samu zarafin yin tafe-tafe a duk fadin taraiyar Nigeria a cikin sauki da jin dadi kamar yadda al'ummon kasashen India, China da Indonesia da kasar jamhuriyar musulunci ta Iran ke cin gajiyar tafe-tafe ta jiragen kasa masu saurin gudu. Kana gwamnatin Buhari su kara bada muhimmanci ga harkokin noma da kiwo da kuma harkokin ilmi ta yadda jama'ar kasa za mu samu ci gaba mai daurewa.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Saban shirin tallafa wa matasa zai fara aiki a sabuwar shekara ta 2016 2015-11-27 08:51:34
v Gani Ya kori ji 2015-11-27 08:49:38
v Sako daga malam Shaq Muhammad Dorayi 2015-11-24 14:50:18
v Wasika 2015-11-24 08:59:28
v Sako daga malam Salisu Dawanau a Abuja, tarayyar Nijeriya 2015-11-21 12:15:19
v Sako daga malam Ammar Suraj a Nijeriya 2015-11-19 18:29:47
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China