A gaskiya hakan daya faru ga Faransa ya nunawa duniya cewa suna damuwa da irin halin da al'umar su ke ciki, abin takaici a nahiyar Africa abin ba haka yake ba Misali Kamar Jiya abinda ya faru a kasuwar waya dage Kano na tashin Bama-bamai amma ban ga musamman masu amfani da facebook sunayin wani abu ba kamar yanda ya faru a paris suna maida sanya alamar Faransa a hotunan su. Allah ya bamu zama lafiya ameen