A gaskiya Gidan rediyon Cri wato China Radio International Ni Anas Saminu Ja'en ina godiya dangane irin kiran da naji an yimin daga wajen turo sakon na Post office suka kirani a wayata domin bani sakonan da aka turomin daga Chaina wato binnin sin kuma na karba nagode sosai Allah ya kara dankon zumunci tsakanimmu da gidan rediyon da ma'aikatasa, da wannan zan godewa duk sauran kafafan yada labaran irin su Bbc Hausa,Voa Hausa,Rfi Hausa,Dw Hausa da suke bani fili a lokuta zuwa lokuta damin tattaunawa dani kan wani batu hakama Gidajen jaridun Aminiya hausa,Rariya Hausa, Leadership Hausa,Taskira da sauran su inda suke bani shafi duk sati domin yin sharhi kan batun da ya shafi gwamnati dakuma waryar da kan mutane Nagode sosai hardaku masu bibiyata a wannan shafi na Facebook Allah ya kara hada kammu.