AU ta nanata kokarin da take yi na sassauta rikici a sudan
Kamfanonin Sin sun baje kirkire-kirkirensu a bikin baje kolin dake gudana a Kenya
Taron gwamnoni 19 na arewacin Najeriya ya kaddamar da hukumar amintattu na asusun tabbatar da tsaro a shiyyar
Rundunar sojin kasar Mali ta kashe ’yan ta’adda sama da 200
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa ta ce kananan hukumomi 20 ne a jihar suka fuskanci iftila`in iska mai karfin gaske