AU ta nanata kokarin da take yi na sassauta rikici a sudan
Kamfanonin Sin sun baje kirkire-kirkirensu a bikin baje kolin dake gudana a Kenya
Ministan tsaron Najeriya ya kaddamar da sabbin motoci masu silke da gwamnatin Sakkwato ta sayo
Rundunar sojin kasar Mali ta kashe ’yan ta’adda sama da 200
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa ta ce kananan hukumomi 20 ne a jihar suka fuskanci iftila`in iska mai karfin gaske