Mataimakiyar babban magatakardar MDD ta jinjinawa manufofin kasar Sin na shawo kan kwararar hamada
Jimilar darajar hada-hadar shige da fice ta Sin da sauran membobin APEC ta wuce yuan tiriliyan 18 a watanni bakwai na farkon bana
Xi ya taya Hichilema murnar sake lashe zaben shugaban kasar Zambia
Kasar Sin ta yi nasarar harbawa da dawo da rokar Zhuque-3 doron kasa a karon farko
Xi ya yi kira da a karfafa matakan daidaita manufofin ci gaba tsakanin kasarsa da Ecuador