Mali da Burkina Faso da Nijar sun janye daga yarjejeniyar da ta kafa kotun ICC
An kaddamar da cibiyar horar da fasahohin likitancin gargajiyar Sin a Chadi
An kaddamar da shirin atisayen bayar da horo ga matasa da za su yi maganin matsalolin satar wayoyi da fadan daba a jihar Kano
Gwamnatin jihar Adamawa za ta samar da kasuwar kayan gine-gine a fili mai fadin hecta dubu 20 a Yola
An hallaka akalla ‘yan ta’adda 34 a wasu hare-haren sojojin Nijar