Mali da Burkina Faso da Nijar sun janye daga yarjejeniyar da ta kafa kotun ICC
An kaddamar da cibiyar horar da fasahohin likitancin gargajiyar Sin a Chadi
Gwamnatin jihar Yobe ta fara aikin rabon hatsi kyauta ga masu karamin karfi domin rage radadin rayuwa
Gwamnatin jihar Adamawa za ta samar da kasuwar kayan gine-gine a fili mai fadin hecta dubu 20 a Yola
An hallaka akalla ‘yan ta’adda 34 a wasu hare-haren sojojin Nijar