An hallaka akalla ‘yan ta’adda 34 a wasu hare-haren sojojin Nijar
Gwamnatin jihar yobe ta ce ma’aikatan da suka cike ka’ida ne kawai za su sa ran samun kudadensu na ritaya idan sun bar aiki
Ministan tsaron Nijeria: Dandalin Xiangshan na Beijing ya samar da wata kafa ta warware sabani ta hanyar diplomasiyya
Shugaban Nijeriya ya dakatar da dokar-ta-baci na watanni 6 da ya ayyana kan jihar Rivers
Adadin sabbin malamai 4,315 ne gwamnatin jihar Kano ta baiwa takardun aiki