Kasar Sin ta mallaki kusan tashoshin fasahar 5G miliyan 4.65
Sin ta ki amincewa da ra’ayoyin Amurka da Japan da Koriya ta Kudu a cikin hadaddiyar sanarwarsu
He Lifeng: Ya kamata Sin da Amurka su karfafa dangantakar tattalin arziki da cinikayya mai dorewa cikin lumana
Nau'o'in jirage uku sun kammala sauka da tashin farko bisa taimakon majaujawar maganadisu a jirgin dako na Fujian na kasar Sin
Sin tana maraba da kwararru daga bangarori daban daban na kasa da kasa su zo kasar