Ofishin jakadancin Sin da ke Amurka da Jakadan Sin a Burtaniya sun nuna adawa da matakin harajin fito na ramuwar gayya da Amurka ta dauka
Kasar Sin za ta kara sanya harajin fito na kaso 34% kan dukkan kayayyakin da take shigowa daga Amurka
Shugabannin Afirka sun yi kira da a yi kirkire-kirkire, hada fasashohi da daidaito a taron kolin AI na farko na Afirka
Shugabar WTO ta ce ta damu matuka a martaninta ga sanarwar harajin fito na Amurka
Kotu ta amince da tsige shugaban kasar Koriya ta Kudu Yoon biyo bayan takaddamar dokar soja