Gwamnatin kasar Sin ta caccaki matakin kakaba haraji ba bisa ka’ida ba da Amurka ta dauka, ta kuma sha alwashin kare moriyarta
Binciken jin ra’ayin jama’a na CGTN: Matakan harajin fito na Amurka sun sa ta zama makiyiyar duniya
Kasar Sin ta sanar da daukar matakan hana fitar da kayayyaki zuwa kasashen waje kan wasu ma’adinan da ba kasafai ake samun su ba
Kasar Sin za ta kara sanya harajin fito na kaso 34% kan dukkan kayayyakin da take shigowa daga Amurka
Kasar Sin na nuna damuwa sosai kan harin intanet da aka kai mata