Bankin duniya ya sake jaddada goyon bayansa ga kasar Burkina Faso
Kasar Sin za ta kara sanya harajin fito na kaso 34% kan dukkan kayayyakin da take shigowa daga Amurka
Shugabannin kiristoci na jihohi 19 dake arewacin Najeriya sun yaba da matakan da ake bi wajen samun fahimta tsakanin mabambantan addinai a shiyyar
ECOWAS za ta gudanar da taro domin tattauna batun haraji da kasashen AES suka sanyawa kasashe mambobin kungiyar ta ECOWAS
Kasar Sin ta bukaci Amurka da ta gyara kuskurenta na “kakaba haraji ramuwar gayya”