Gwamnatin jihar Adamawa ta gudanar da kwaskwarima a kasafin kudinta na bana tare da karin Naira biliyan 14
Ofishin jakadancin Sin da ke Amurka da Jakadan Sin a Burtaniya sun nuna adawa da matakin harajin fito na ramuwar gayya da Amurka ta dauka
ECOWAS za ta gudanar da taro domin tattauna batun haraji da kasashen AES suka sanyawa kasashe mambobin kungiyar ta ECOWAS
Shugabar WTO ta ce ta damu matuka a martaninta ga sanarwar harajin fito na Amurka
Kotu ta amince da tsige shugaban kasar Koriya ta Kudu Yoon biyo bayan takaddamar dokar soja