in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yang Jiechi ya gana da manyan jami'an kasashen Chadi, Sudan da Gambia
2016-07-28 21:12:17 cri
Mamban majalisar gudanarwa ta kasar Sin Yang Jiechi ya gana da ministan harkokin wajen kasar Chadi Moussa Faki Mahamat, mai bada taimako ga shugaban kasar Sudan Awadh Ahmed Al jazz da kuma ministan harkokin wajen kasar Gambia Neneh Macdouall Gaye, a yau Alhamis a nan birnin Beijing. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China