in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin majalisar gudanarwar kasar Sin zai kai ziyara kasashen Senegal, Chadi, Malysia, da Indonesiya
2016-05-04 18:50:47 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei, ya ce bisa gayyatar da gwamnatocin kasashen Senegal, Chadi, Malaysia gami da ministan shirin tattalin arziki na Indonesiya mista Darmin Nasution suka yi masa, wakilin majalisar gudanarwar kasar Sin mista Yang Jiechi, zai gudanar da ziyarar aiki a kasashen daga ranar 4 zuwa 10 ga watan nan, tare kuma da halartar taro na biyu, na tattauna batutuwan da suka shafi tattalin arziki tsakanin manyan shugabannin Sin da Indonesiya. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China