A wannan rana, kakakin kungiyar Al-Shabaab ya bayyana cewa, 'yan kungiyar sun kai harin kunar bakin wake da bama-bamai kan wani barikin rundunar sojojin kungiyar AU dake yankin tsakiyar Habasha, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin kiyaye zaman lafiya na Habasha kimanin 60.
Sai dai har yanzu tawagar AU din ba ta tabbatar da gaskiyar lamarin ba.(Fatima)