A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wata bakuwa mai suna Hajiya Maryam Shehu Gamawa, wadda ta zo daga karamar hukumar Gamawa ta jihar Bauchi, Tarayyar Najeriya. Ita mai fafutukar koya ma 'yan uwanta mata sana'o'in hannu don samar da ayyukan yi da dogaro da kai ga mata. (Kande Gao)