Yau a shirin namu bakuwar da muka gayyato koda yake yanzu ta zama 'yar gari ita ce abokiyar aikinmu a nan sashen hausa wato Hajiya Suwaiba Suleman Abdullahi. Bayan wata guda, za ta koma Najeriya, a cikin shirinmu na yau, bari mu ji yadda take ji dadin zamanta a nan birnin Beijing. (Kande Gao)