A yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku wani bako ko ma iya cewa dan gidanmu, wato Murtala Zhang, wakilin CRI da ke Abuja, Najeriya. A tattaunawarsa da Fatimah Jibril, ya bayyana ra'ayinsa game da ci gaban sha'anin mata na Najeriya bisa saninsa.