Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kashe gobarar da ta tashi a ma'ajiyar kayayyaki ta tashar jiragen ruwan Beirut
2020-09-12 16:40:50        cri
Jami'in hukumar tsaron kasar Lebanon ya bayyana a jiya Juma'a cewa, an kashe gobarar da ta tashi a tashar jiragen ruwan Beirut, kuma babu wanda ya halaka a sakamakon gobarar.

An ce, gobarar ta tashi ne da misali karfe 1 da minti 30 da yammacin ranar 10 ga wata, a wurin da ake ajiye tayoyi da mai na yankin ajiyar kayayyakin da gwamnati ke cire musu haraji, amma ba a san takamaiman dalilin tashin gobara ba.(Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China