Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ya kamata a yaki da talauci ta hanyar koyon fasahohi
2020-06-27 19:25:38        cri

Hoto na uku:

Zhang Dehua ya taimakawa manoma da dama dake yankin Ziyang na birnin Yiyang wajen aikin samar da kayayyaki bisa bukatun da ake da su da yanayin da ake ciki. A shekarar 2019, an cimma nasarar kawar da talauci a kauyen Fumin da na Bayi na lardin, domin an kyautata tsarin kafa kamfanoni, da kuma kara samun masu kafa kamfanoni kamar Zhang Dehua da suka koma garinsu don taimaka wajen yaki da talauci. Kamfanin Zhang Dehua ya taimakawa iyalai masu fama da talauci 1193 na birnin Yiyang. Bayan da ya kafa sabon kamfani a garin Anhua a watan Yuni, kamfaninsa zai kara taimakawa masu fama da talauci dake wurin wajen kara samar da amfanin gona da kuma samun kudin shiga. (Zainab)


1  2  3  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China