Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ya kamata a yaki da talauci ta hanyar koyon fasahohi
2020-06-27 19:25:38        cri

Hoto na biyu:

Bayan da aka kafa sansanin sabbin kamfanonin da matasan Yiyang suka kafa, Zhang Dehua ya samu damar yin hadin gwiwa da kwalejin kimiyya da fasahar abinci ta jami'ar aikin noma ta lardin Hunan. A sakamakon hakan, masana sun ba da shawarwari kan ayyukan da aka gudanar, kana manufofin da gwamnatin birnin ta gabatar sun samar da gudummawa kan ayyukan kamfanin Zhang Dehua, ana sa ido da kuma ba da taimako ga kamfaninsa a fannonin fasahohin shuka kayan lambu, da samar da kayayyaki a fannoni daban daban.

1  2  3  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China