Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bankin samar da ci gaba na Sin ya samar da lamunin yuan biliyan 11 domin yaki da talauci
2020-04-15 13:05:27        cri

Bankin samar da ci gaba na Sin ko "China Development Bank", ya samar da lamunin kudi har yuan biliyan 11, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 1.56, domin gudanar da ayyukan yaki da talauci a kasar Sin.

Bankin ya ce zai yi amfani da kudaden ne domin baiwa matalauta rance, da tallafawa manyan ayyuka na samar da ababen more rayuwa, da kuma taimakawa sana'o'in yaki da fatara, a yankunan dake fama da matsanancin talauci. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China